2 Samuel 24:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Dawuda ya haura, yadda Ubangiji ya umarta ta wurin Gad.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَهَوْرُواْ بِسَغَ عُمَرْنِنْ يَهْوٜىٰهْ كَمَرْ يَدَّ أَنَّبِے غَدْ يَڢَطَا مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya haura bisa ga umarnin Ubangiji ta bakin Gad.