2 Samuel 24:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarki ya ce wa Yowab da komandodin da suke tare da shi, “Tafi cikin dukan kabilan Isra’ila, daga Dan har zuwa Beyersheba, ku ƙidaya mayaƙa don in san yawansu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَعُمَرْثِ يُواْوَبْ شُوغَبَنْ سُواْجُواْجِنْسَ يَثٜىٰ «تَڢِے دَ سَوْرَنْ مَنْيَنْ سُواْجُواْجِ ذُوَا دُكَنْ ذُرِيَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَغَ وَنَّنْ إِيَاكَرْ ڧَسَرْ ذُوَا وَنْثَنْ، وَتُواْ دَغَ يَنْكِنْ ذُرِيَرْ طَنْ عَ أَرٜىٰوَ ذُوَا يَنْكِنْ بٜىٰيٜىٰرْشٜىٰبَ عَكُدُ؞ كُلِسَّڢْتَ مُتَنٜىٰنْ؞ إِنَ سُواْ إِنْسَنْ يَوَنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki ya ce wa Yowab da shugabannin sojojin su tafi cikin dukan kabilan Isra'ila, tun daga Dan har zuwa Biyer-sheba, su ƙidaya mutanen don ya san yawansu.