2 Samuel 24:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Arauna ya hangi Dawuda da mutanensa suna zuwa wajensa, sai ya fita a guje, ya je ya rusuna a gaban sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَرَوْنَ يَدُوبَ سَيْ يَهَنْ‌غِ سَرْكِے دَ دَتَّاوَنْسَ سُنَ ذُوَا وُرِنْسَ، سَيْ يَمَاڟَ كُسَ يَرُسُنَ دَ ڢُسْكَرْسَ حَرْ ڧَسَا أَغَبَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Arauna ya waiga, ya ga sarki da fādawansa suna zuwa wurinsa, sai ya tafi ya tarye su. Ya tafi ya rusuna a gaban sarki har ƙasa,