2 Samuel 24:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Arauna ya ce wa Dawuda, โBari ranka yฤ daษe, sarki yฤ ษauki duk abin da ya ga dama yฤ miฦa shi. Ga shanu, don hadaya ta ฦonawa, ga kuma kayan masussuka da itacen shanu, don itace.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููุฑููููู ููุซูููฐ ูู ุฏูุงููุฏู ยซุฑูููููููุฏูุทูููฐุ ููุทููููู ุงููุจูููุฏู ููุบู ุฏูุงู
ู ูููู ููุฏูุงูู ุฏูุดูุ ุบูุง ุดูุงููู ูููููู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุงุ ุบูุง ููู
ู ุณูููุฏููููู ุจูุบููู ุญฺูู ุฏู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ูููููู ุดูุงูููู ูููุงูู
ู ุณูุฐูู
ู ู
ููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ููุชูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Arauna kuwa ya ce wa Dawuda, โBari ubangijina, sarki, ya karษa, ya yi abin da yake so. Ga shanun nan domin hadayar ฦonawa, ga kuma itacen sussuka da karkiya domin itacen hadayar.โ