2 Samuel 24:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan wannan, ranka yă daɗe, Arauna ya ba wa sarki. Arauna ya kuma ce, “Bari Ubangiji Allahnka yă karɓa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا سَرْكِے، دُكَنْ وَطَنَّنْ نِے أَرَوْنَ نَبَاكَ؞ بَرِ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ يَكَرْٻِ هَدَايَرْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan waɗannan Arauna ya ba sarki. Ya kuma ce wa sarki, “Ubangiji Allahnka ya karɓa.”