2 Samuel 24:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yowab ya ce wa sarki, “ Ubangiji Allahnka ya sa mayaƙan su ƙaru sau ɗari fiye da yadda suke, har ranka yă daɗe, sarki yă gani da idonsa. Me ya sa ranka yă daɗe, sarki yake so yă yi abu haka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يُواْوَبْ يَأَمْسَ وَ سَرْكِے يَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ، بَرِ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ يَسَا مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُڧَارُ حَرْ سَوْ طَرِے ڢِيٜىٰدَ يَدَّ سُكٜىٰ يَنْذُ، حَرْ كَيْ مَا كَغَنِ دَ عِدُوانْكَ! عَمَّا، رَنْكَيَدَطٜىٰ، دُوانْمٜىٰ كَكٜىٰسُواْ كَيِ ڧِرْغَرْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Yowab ya ce wa sarki, “Ubangiji Allahnka ya sa mutanenka su ƙaru har sau ɗari fiye da yadda suke, har ubangijina sarki ya gani da idonsa, amma me ya sa sarki yake so ya yi wannan abu?”