2 Samuel 24:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan suka ratsa dukan ƙasashen, a ƙarshe suka koma Urushalima, bayan wata tara da kwana ashirin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ غَمَ رَڟَاوَ دُكَنْ ڧَسَرْ، سَيْ سُكَ كُواْمُواْ عُرُوشَلِيمَ بَايَنْ وَتَا تَرَ دَ ݣُونَ عَشِرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka gama ratsa dukan ƙasar, sai suka komo Urushalima bayan wata tara da kwana ashirin.