2 Samuel 3:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka daɗe ana yaƙi tsakanin gidan Shawulu da gidan Dawuda. Dawuda kuwa ya yi ta ƙara ƙarfi, yayinda gidan Shawulu ya yi ta raguwa a ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ دَطٜىٰ أَنَ يَاڧِ ڟَكَانِنْ غِدَنْ مُلْكٍ طَالُوتَ دَ نَ دَاوُدَ؞ عَمَّا ڧَرْڢِنْ دَاوُدَ يَيِ تَڧَارُوَ، يَايِنْ دَ ڧَرْڢِنْ غِدَنْ طَالُوتَ يَيِ تَرَغُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidan Saul da gidan Dawuda suka daɗe suna yaƙi da juna. Ƙarfin gidan Dawuda ya yi ta ƙaruwa, amma na gidan Saul ya yi ta raguwa.