2 Samuel 3:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mijin ya raka ta, yana tafe yana kuka, ya bi ta har Bahurim. Sai Abner ya ce masa, โKoma gida!โ Sai ya koma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุฌููู ู
ููููู ูููู ููุจูุชู ูููู ุชููููููุง ุญูุฑู ุฐูููุง ุบูุฑููู ุจูููุฑูู
ูุ ุนูู
ููุง ุงููุจูููููฐุฑู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุดู ยซูููููุงูู
ู ุบูุฏูุง!ยป ูููููู ูููุงูู
ู ุบูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mijinta ya bi ta yana ta kuka har zuwa Bahurim. Sai Abner ya ce masa ya koma, ya kuwa koma.