2 Samuel 3:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, yanzu sai ku yi haka! Gama Ubangiji ya yi wa Dawuda alkawari ya ce, โTa wurin bawana Dawuda zan ceci mutanena Israโila daga hannun Filistiyawa, da kuma hannun dukan abokan gฤbansu.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ุณููู ููุทููููู ู
ูุชูุงูููู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุญูููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุงูู ูู ุฏูุงููุฏู ุงฺููููงูููุฑู ููุซูููฐุ โนุฐููู ูููปูุชูุฑูุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ุญูููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุฏู ุณูููุฑููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ุชูููููููู ู
ููู ุญูุฏูู
ูุชู ุฏูุงููุฏูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, yanzu sai ku yarda ya sarauce ku, gama Ubangiji ya yi wa Dawuda alkawari ya ce, โTa hannun bawana, Dawuda, zan ceci jama'ar Isra'ila daga hannun Filistiyawa, da na dukan abokan gฤbansu.โ โ