2 Samuel 3:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya kuma yi wannan waƙar makoki domin Abner ya ce, “Daidai ne Abner yă mutu, kamar yadda marasa bin doka suke mutuwa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَيِ وَ أَبْنٜىٰرْ وَنَّنْ وَاڧَرْ مَكُواْكِ يَثٜىٰ: «مٜىٰيَسَا أَبْنٜىٰرْ يَيِ مُتُوَرْ بَنْظَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya yi wannan makoki domin Abner, ya ce, “Don me Abner zai mutu kamar wawa?