2 Samuel 3:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hannuwanka ba a daure suke ba, ƙafafunka ba a tabaibaye suke ba. Ka mutu kamar waɗanda suke mutuwa a hannun mugaye.” Sai dukan mutane suka sāke fashe da kuka saboda shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَعَطَوْرٜىٰ حَنُّوَنْكَبَ، بَعَطَوْرٜىٰ ڧَڢَاڢُنْكَ دَ سَرْڧَبَ؞ كَمَرْ وَنْدَ مُوغَيٜىٰ سُكَ كَشٜىٰ، حَكَ عَكَ كَشٜىٰكَ؞» سَيْ كُواْوَ يَسَاكٜىٰ ڢَشٜىٰ دَ كُوكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hannuwansa ba a ɗaure suke ba, Ƙafafunsa kuma ba a dabaibaye suke ba. Ya mutu kamar wanda mugayen mutane suka kashe.” Dukan mutane suka yi kuka kuma saboda shi.