2 Samuel 3:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mutane suka lura suka kuma ji daɗi ƙwarai, tabbatacce kome da sarki ya yi, ya gamshe su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ سُكَ لُورَ دَ أَبِنْدَ يَڢَرُ سُكَجِ دَاطِے، كَمَرْ يَدَّ سُكَجِ دَاطِنْ دُكْ أَبِنْدَ سَرْكِے دَاوُدَ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutanen suka lura, sai suka yarda da abin da sarki ya yi, suka kuma ji daɗin kowane abu da sarki ya yi.