2 Samuel 3:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka a ranar dukan mutane da dukan Isra’ila suka gane sarki ba shi da hannu a kisan Abner ɗan Ner.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ غَانٜىٰ لَلَّيْ بَابُ حَنُّنْ دَاوُدَ أَ مُتُوَرْ أَبْنٜىٰرْ طَنْ نٜىٰرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana dukan mutanen Dawuda da dukan mutanen Isra'ila suka gane, ashe, ba nufin Dawuda ba ne a kashe Abner ɗan Ner.