2 Samuel 3:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan sarki ya ce wa mutanensa, “Ba ku gane cewa ɗan sarki kuma babban mutum ya mutu a ƙasar Isra’ila a yau ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَثٜىٰ وَمُتَنٜىٰنْسَ «بَكُ غَانٜىٰبَ ثٜىٰوَ يَوْ شُوغَبَا كُمَ بَبَّنْ مُتُمْ يَمُتُ عَثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya ce wa fādawansa, “Ba ku sani ba, basarake ne, babban mutum ne kuma ya faɗi a cikin Isra'ila yau?