2 Samuel 3:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na shida kuma shi ne Itireyam, ɗan Egla matar Dawuda. An haifi waɗannan wa Dawuda a Hebron.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَشِدَنْ شِينٜىٰ إِتِرٜىٰيَمْ، حَيْڢُوَرْ عٜىٰغْلَ؞ دُكَنْ وَطَنَّنْ أَ هٜىٰبْرُوانْ نٜىٰ عَكَ حَيْڢَ وَ دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matarsa Egla ta haifa masa ɗansa na shida, Itireyam. Dukan waɗannan a Hebron ne aka haife su.