2 Samuel 3:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ake yaƙi tsakanin gidan Shawulu da gidan Dawuda, sai Abner ya yi ta ƙarfafa matsayinsa a gidan Shawulu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَيَيِنْ دَ يَاڧِ ڟَكَانِنْ غِدَنْ مُلْكٍ طَالُوتَ دَ نَ دَاوُدَ يَنَ ثِيغَبَ، أَبْنٜىٰرْ يَيِ تَڧَارَ ڧَرْڢَڢَ مَڟَيِنْسَ ثِكِنْ مُتَنٜىٰنْ طَالُوتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abner ya ƙasaita sosai a gidan Saul a lokacin da ake yaƙi tsakanin jarumawan Saul da na Dawuda.