2 Samuel 3:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Shawulu yana da ƙwarƙwarar da ake kira Rizfa, ’yar Aiya. Sai Ish-Boshet ya ce wa Abner, “Don me kake kwana da ƙwarƙwarar mahaifina?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ كُوَ يَنَدَ وَتَ مَثٜىٰنْ دَ يَأَجِيٜىٰ أَغِدَنْسَ مَيْ سُونَ رِظْڢَ یَرْ أَيْيَ؞ وَتَرَانَ إِشْبُواْشٜىٰتْ يَيِ وَ أَبْنٜىٰرْ ڢَطَ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ كَݣُونَ دَ مَثٜىٰنْ دَ بَابَنَ يَأَجِيٜىٰ أَغِدَا؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul yana da ƙwarƙwara mai suna Rizfa, 'yar Aiya. Sai Ish-boshet ya ce wa Abner, “Me ya sa ka kwana da ƙwarƙwarar tsohona?”