2 Samuel 4:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ish-Boshet ya ji labari cewa Abner ya mutu a Hebron, sai ya karaya, sai dukan hankalin Isra’ila ya tashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ إِشْبُواْشٜىٰتْ طَنْ طَالُوتَ يَجِ ثٜىٰوَ أَبْنٜىٰرْ يَمُتُ أَ هٜىٰبْرُوانْ، سَيْ يَضِكِثِے، ڟُواْرُواْ كُمَ يَكَامَ دُكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ish-boshet, ɗan Saul, ya ji labari Abner ya mutu a Hebron, sai gabansa ya faɗi. Dukan mutanen Isra'ila kuma suka tsorata.