2 Samuel 4:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da wani mutum ya ce mini, ‘Shawulu ya mutu,’ yana tsammani ya kawo labari mai daɗi ne, na kama shi na kashe a Ziklag. Ladar da na ba shi ke nan saboda labarinsa!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ وَنِ مُتُمْ يَذُواْ وُرِينَ أَ ظِكْلَكْ يَيِ ڟَمَّنِ يَنَ كَٰوُاْ مِنِ لَابَرِ مَيْ دَاطِے دَيَثٜىٰ مِنِ، ‹طَالُوتَ يَمُتُ؞› عَمَّا سَيْ نَكَامَ شِ نَكَشٜىٰ؞ لَادَنْدَ نَبَاشِ دُواْمِنْ لَابَرِنْسَ كٜىٰنَنْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'ad da wani ya kawo mini labari cewa, ‘Saul ya mutu,’ mutumin ya yi tsammani albishir ne ya kawo mini, sai na kama shi na kashe shi a Ziklag. Ladan da na ba shi ke nan saboda labarinsa.