2 Samuel 4:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Rekab da Ba’ana, ’ya’yan Rimmon mutumin Beyerot, suka tafi gidan Ish-Boshet, suka isa can da tsakar rana yayinda yake hutun tsakar rana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰكَبْ دَ بَعَنَ كُوَ، یَیَنْ رِمُّوانْ مُتُمِنْ بٜىٰيٜىٰرُواتْ، سُكَ كَامَ حَنْيَ ذُوَا غِدَنْ إِشْبُواْشٜىٰتْ، سُكَ كَيْ ثَنْ وَجٜىٰنْ ڟَكَرْ رَانَ يَايِنْ دَيَكٜىٰ بَرْثِنْ رَانَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rekab da Ba'ana 'ya'yan Rimmon suka tafi gidan Ish-boshet da tsakar rana, a lokacin da yake shaƙatawa.