2 Samuel 4:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Rekab da ɗan’uwansa Ba’ana, ’ya’yan Rimmon mutumin Beyerot, “Muddin Ubangiji yana a raye, wanda ya kuɓutar da ni daga wahala,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَا أَمْسَ وَ رٜىٰكَبْ دَ طَنْعُوَنْسَ بَعَنَ، یَیَنْ رِمُّوانْ مُتُمِنْ بٜىٰيٜىٰرُواتْ «نَا ضَنْڟٜىٰ دَ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ مَيْرَيْ وَنْدَ يَڢَنْشٜىٰنِ دَغَ دُكَنْ وَهَلَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Dawuda ya ce wa Rekab da Ba'ana, 'ya'yan Rimmon, mutumin Biyerot, “Na rantse da Ubangiji wanda ya fanshe ni daga kowace masifa,