2 Samuel 5:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda kuwa ya gane Ubangiji ya naɗa shi sarki bisa Isra’ila, ya kuma ɗaukaka masarautarsa saboda mutanensa Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَغَانٜىٰ ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَتَبَّتَرْ دَشِ سَرْكِے عَكَنْ مُتَنٜىٰنْسَ إِسْرَٰٓءِيلَ، يَكُمَ طَوْكَكَ مُلْكٍ دَاوُدَ سَبُواْدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya gane lalle Ubangiji ya tabbatar da shi sarki bisa jama'ar Isra'ila, ya kuma ɗaukaka mulkinsa saboda mutanensa, Isra'ila.