2 Samuel 5:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya bar Hebron, Dawuda ya ƙara ɗauko wa kansa waɗansu ƙwarƙwarai da mata a Urushalima. Aka haifa masa ’ya’ya maza da mata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ دَاوُدَ يَبَرْ هٜىٰبْرُوانْ سَيْ يَتَڢِے عُرُوشَلِيمَ دَ ذَمَ؞ يَڧَارَسَ مَاتَانْدَ يَأَجِيٜىٰ، يَكُمَ عَوْرُواْ مَاتَادَيَوَ، سُكَڧَارَ حَيْڢَ مَسَ یَیَ مَظَا دَ مَاتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan zuwan Dawuda Urushalima daga Hebron, sai ya ɗauki waɗansu ƙwaraƙwarai, ya kuma auri waɗansu mata. Aka kuma haifa masa waɗansu 'ya'ya mata da maza.