2 Samuel 5:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan da aka haifa masa a can. Shammuwa, Shobab, Natan, Solomon,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا سُونَيٜىٰنْ یَیَنْ دَ عَكَ حَيْڢَ وَ دَاوُدَ أَ عُرُوشَلِيمَ، شَمُّوَ دَ شُواْبَبْ دَ نَتَنْ دَ سُلَيْمَٰنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sunayen 'ya'yan da aka haifa masa a Urushalima ke nan, Shimeya, da Shobab, da Natan, da Sulemanu,