2 Samuel 6:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai so yă ɗauki akwatin alkawarin Ubangiji yă kasance tare da shi a Birnin Dawuda ba. A maimakon haka sai ya kai shi gidan Obed-Edom mutumin Gat.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ دَاوُدَ بَيْ سُواْ يَطَوْكِ عَݣُوتِ نَ يَهْوٜىٰهْ تَرٜىٰدَشِ ذُوَا عُرُوشَلِيمَ بِرْنِنْ دَاوُدَ بَ؞ أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ يَكَيْشِ غِدَنْ عُواْبٜىٰدْ عٜىٰدُوامْ مُتُمِنْ غَتْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka Dawuda bai yarda ya kai akwatin alkawarin Ubangiji cikin Birnin Dawuda ba, sai ya kai shi gidan Obed-edom Bagitte.