2 Samuel 6:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yayinda shi da dukan gidan Isra’ila suka hauro da akwatin alkawarin Ubangiji da sowa da kuma busar ƙahoni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ دَاوُدَ دَ دُكَنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ هَوْرَ دَ عَݣُوتِنْ يَهْوٜىٰهْ دَ إِيهُ سُواْسَيْ دَ بُوشٜىٰ بُوشٜىٰنْ ڧَهُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi da mutanen Isra'ila duka suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji da sowa da busar ƙaho.