2 Samuel 6:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda da dukan gidan Israโila suka yi biki sosai da dukan ฦarfinsu a gaban Ubangiji, da waฦoฦi, da molaye, da garayu, da ganguna, da kacau-kacau da kuma kuge.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ุชูุฑูููฐุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ููุชูููุทู ุณููู ุถููู ุฏู ุฏููููู ฺงูุฑฺูขูููุณู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุนูููููุชู ุฑูููฐุฑู ููุงฺงููุงฺูงูุ ุงูููู ููุทู ุบูุฑูุงูู ุฏู ู
ููุงููููุงู ุฏู ุชูู
ูุจูุฑู ุฏู ููุซููู ููุซููู ุฏู ููุบูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda da Isra'ilawa duka suka yi rawa sosai don farin ciki a gaban Ubangiji. Aka yi ta raira waฦoฦi, ana kaษa molaye, da garayu, da goge, da kacakaura, da kuge.