2 Samuel 6:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ran Dawuda ya ɓace gama fushin Ubangiji ya ɓarke a kan Uzza. Shi ya sa har wa yau ana kira wurin Ferez Uzza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ كُوَ يَيِ ڢُشِے دُواْمِنْ ڢُشِنْ يَهْوٜىٰهْ يَاٻَرْكٜىٰ عَكَنْ عُظَّ؞ هَرْوَيَوْ أَنَ كِرَا وُرِنْ ڢٜىٰرٜىٰظْ عُظَّ، وَتُواْ حُكُنْثِنْ عُظَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya ji haushi domin Ubangiji ya fashe haushinsa a kan Uzza. Aka sa wa wurin suna Feresauzza har wa yau.