2 Samuel 7:11 — Compare Translations
2 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yadda suka yi tun lokacin da na naɗa shugabanni bisan mutanena Isra’ila, zan kuma hutashe ka daga hannun abokan gābanka. “ ‘ Ubangiji ya furta maka cewa Ubangiji kansa zai kafa maka gida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ، تُنْ لُواْكَثِنْدَ نَسَا وَجَمَعَتَ إِسْرَٰٓءِيلَ شُوغَبَنِّ؞ نَا سَا كَهُوتَ دَغَ ڢِتِنَرْ أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ؞ بَنْدَ حَكَمَا نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْ كَڢَ ذُرِيَرْكَ تَذَمَ غِدَنْ مُلْكِ؞