2 Samuel 7:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba za a taɓa ɗauke ƙaunata daga gare shi yadda na ɗauke ta daga wurin Shawulu ba, shi wannan wanda na kawar daga gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ڧَوْنَتَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا بَذَاتَ جَنْيٜىٰ دَغَ غَرٜىٰشِ بَ كَمَرْ يَدَّ نَجَنْيٜىٰتَ دَغَ طَالُوتَ، وَنْدَ نَثِرٜىٰ دُواْمِنْ إِنْ مَيْدَكَيْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ba zan daina nuna masa madawwamiyar ƙaunata ba, kamar yadda na yi wa Saul wanda na kawar daga fuskata.