2 Samuel 7:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya ce wa annabi Natan, “Ga ni, ina zama a fadar katakon al’ul, amma akwatin alkawarin Allah yana zaune a tenti.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَكِرَا أَنَّبِے نَتَنْ يَثٜىٰ مَسَ «دُوبَ، غَ نِے إِنَ ذَمَ أَغِدَا نَكَتَكَنْ سٜىٰدَ، عَمَّا عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ نَ اللَّهْ يَنَ ذَمَ عَثِكِنْ تٜىٰنْتِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai sarki ya ce wa annabi Natan, “Duba, ga shi, ina zaune a gidan katakon al'ul, amma akwatin alkawarin Ubangiji yana a alfarwa.”