2 Samuel 7:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Me kuma Dawuda zai ce maka? Gama ka san bawanka, ya Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، مٜىٰنٜىٰنٜىٰ كُمَ ذَنْثٜىٰ مَكَ، تُنْدَيَكٜىٰ كَارِغَا كَاسَنْ بَاوَنْكَ سَرَيْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me kuma zan ƙara ce maka, gama ka san bawanka, ya Ubangiji Allah.