2 Samuel 7:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKai mai girma ne, ya Ubangiji Mai Iko Duka! Babu wani kamar ka, babu kuma wani Allah sai kai; kamar yadda muka ji da kunnuwanmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽูŠู’ ู…ูŽูŠู’ุบูุฑู’ู…ูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุŒ ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู! ุจูŽุงุจู ูˆูŽู†ู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ูƒูŽ! ุจูุณูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽุฌู ุฏูŽ ูƒูู†ู‘ููˆูŽู†ู’ู…ูุŒ ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุณูŽูŠู’ ูƒูŽูŠู’ ูƒูŽุทูŽูŠู’!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga dukan abin da muka ji, kai mai girma ne, ya Ubangiji Allah. Ba kamarka, in banda kai kuma babu wani Allah.