2 Samuel 7:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne kuma yake kamar da mutanenka Israโila, alโumma guda a duniya wadda Allah ya fita don yฤ kuษutar wa kansa, ya kuma yi suna wa kansa, ya kuma aikata manyan abubuwa da kuma alโamuran banmamaki ta wurin korin alโummai da allolinsu daga gaban mutanenka, waษanda ka kuษutar daga Masar?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ููู
ูุฑู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุจูุงุจู ุงููููุนูู
ูู ููู
ูุฑู ุนูุชู ุนูุฏููููููุงุ ุบูู
ูุง ุจูุงุจููููู ุงูููููู ููููุฏู ููุชููปู ุชฺูขููู ุฏููุงูู
ููู ฺููขูููุดู ููููููุณู ููุชู ุฌูู
ูุนู ุฏููุงูู
ููู ููุณูุงู
ููุงู ููููููุณู ุณูููู ุชูููุฑููู ููู
ูุณู ู
ููููููู ุงููุจูุจููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ููู
ู ุชูููุฑููู ูููุงูุฑูุฑู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ุงููููููุงูููููุณู ุงููุบูุจููู ุฌูู
ูุนูุฑูุณู ููุฏูู ฺููขูููุณู ููููููุณู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wata al'umma kuma a duniya wadda take kama da jama'arka Isra'ila, wadda kai Allah ka fansa ta zama jama'arka. Ka mai da kanka sananne. Ka yi wa jama'arka manyan abubuwa masu banmamaki. Ka kori al'ummai da gumakansu a gaban jama'arka, waษanda ka fansa daga Masar.