2 Samuel 7:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanzu kuwa, ya Ubangiji Allah, ka cika alkawarin da ka yi game da bawanka da gidansa. Ka yi kamar yadda ka alkawarta,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููููุฐูุ ููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ุ ุจูุฑู ููุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุงฺููููงูููุฑูููุฏู ูููู ููุจูุงูููููู ุฏู ุบูุฏูููุณูุ ููููู
ู ุชูุจููุชูุฑู ุฏูุดู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุจูุฑู ููุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุทูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa Ubangiji Allah, yanzu ka tabbatar da maganar da ka yi da bawanka da gidansa har abada. Ka aikata bisa ga faษarka.