2 Samuel 7:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin sunanka yă kasance da girma har abada. Sa’an nan mutane za su ce, ‘ Ubangiji Maɗaukaki, Allah ne a bisa Isra’ila!’ Kuma gidan bawanka Dawuda zai kahu a gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ أَطَوْكَكَ سُونَنْكَ حَرْ أَبَدَا، حَرْ سَيْ كُواْوَ يَثٜىٰ، ‹ يَهْوٜىٰهْ مَڢِے غِرْمَ شِينٜىٰ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞› كَكُمَسَا غِدَنْ بَاوَنْكَ دَاوُدَ يَكَڢُ أَغَبَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a kuwa ɗaukaka sunanka da cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna shi ne Allah na Isra'ila har abada.’ Gidan bawanka Dawuda kuma zai kahu a gabanka.