2 Samuel 7:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji Mai Iko Duka, kai Allah ne! Maganarka da aminci take, ka kuma yi wa bawanka waɗannan abubuwa masu kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، يَا عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ ، كَيْنٜىٰ اللَّهْ! كُلُّمْ كَكَنْ ثِكَ مَغَنَرْكَ، كُمَ كَيْ كَيِ وَبَاوَنْكَ أَلْڧَوَرِنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ مَاسُ ݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Yanzu kuwa, ya Ubangiji Allah, kai ne Allah, kana cika alkawarinka ko yaushe. Ka kuwa yi wa bawanka alkawari mai girma.