2 Samuel 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Natan ya amsa wa sarki ya ce, “Duk abin da yake a zuciyarka, sai ka yi, gama Ubangiji yana tare da kai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَتَنْ يَأَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ «سَيْ كَيِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ أَ ذُوثِيَارْكَ، غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَنَ تَرٜىٰدَكَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Natan kuwa ya ce wa sarki, “Sai ka yi abin da yake a zuciyarka, gama Ubangiji yana tare da kai.”