2 Samuel 8:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Dawuda kuwa ya keɓe waɗannan kayayyaki wa Ubangiji, yadda ya yi da zinariya, da kuma azurfa daga dukan al’umman da ya mallaka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے دَاوُدَ يَكٜىٰٻٜىٰ وَ يَهْوٜىٰهْ دُكَنْ كَايَنَّنْ كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰٻٜىٰ أَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَرْدَ يَݣُوشٜىٰ دَغَ حَنُّنْ دُكَنْ أَلْعُمَّنْدَ يَثِ عَيَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya keɓe wa Ubangiji kayayyakin nan tare da azurfa da zinariya da ya karɓe daga dukan al'umman da ya mallaka,