2 Samuel 8:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda kuwa ya ƙara zama shahararre bayan ya dawo daga kai wa ƙasar Aram hari, daga nan sai ya je ya karkashe mutanen Edom dubu goma sha takwas a Kwarin Gishiri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ دَاوُدَ يَدَاوُاْ دَغَ ڧَسَرْ سُورِيَ، يَڧَارَ يِنْ سُونَ تَوُرِنْ كَشٜىٰ عٜىٰدُواْمَاوَا دُبُو غُواْمَشَا تَݣُوسْ أَ ݣُورِنْ غِشِرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya yi suna. Ya kashe Edomawa dubu goma sha takwas (18,000) a kwarin Gishiri sa'ad da yake komowa.