2 Samuel 8:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Arameyawan Damaskus suka zo don su taimaki Hadadezer sarkin Zoba, sai Dawuda ya karkashe dubu ashirin da biyunsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مُتَنٜىٰنْ سُورِيَ نَ دِمَشْڧُ سُكَذُواْ دُواْمِنْ سُتَيْمَكِ هَدَدٜىٰظٜىٰرْ سَرْكِنْ ذُوابَ، دَاوُدَ يَكَشٜىٰ سُواْجُواْجِنْسُ غُدَا دُبُو عَشِرِنْ دَ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suriyawan Dimashƙu kuwa, suka zo don su taimaki Hadadezer, Sarkin Zoba, Dawuda kuwa ya kashe Suriyawa dubu ashirin da dubu biyu (22,000).