2 Samuel 9:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mefiboshet yana da wani ƙaramin ɗa sunansa Mika, dukan iyalin gidan Ziba kuwa bayin Mefiboshet ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰڢِبُواْشٜىٰتْ كُوَ يَنَدَ وَنِ ڧَرَمِنْ طَا مَيْ سُونَ مِيكَ؞ سَيْ كُواْوَ أَغِدَنْ ظِبَ يَذَمَ مَيْ حِدِمَرْ مٜىٰڢِبُواْشٜىٰتْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mefiboshet yana da ɗa sunansa Mika. Dukan waɗanda suke zaune a gidan Ziba kuma suka zama barorin Mefiboshet.