2 Samuel 9:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Sarki Dawuda ya umarta aka kawo shi daga gidan Makir ɗan Ammiyel, daga Lo Debar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے دَاوُدَ يَعَيْكَ عَكَٰوُاْ طَنْ يُواْنَتَنْ دَغَ غِدَنْ مَكِرْ طَنْ أَمِّيٜىٰلْ دَغَ غَرِنْ لُواْدٜىٰبَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki kuwa ya aika aka zo da shi daga gidan Makir, ɗan Ammiyel, daga Lodebar.