2 Samuel 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, โKada ka ji tsoro, gama tabbatacce zan nuna maka alheri saboda mahaifinka Yonatan. Zan mayar maka da dukan ฦasar da take ta kakanka Shawulu, kullum kuma za ka ci a teburina.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ ุฐููู ููููู ู
ููู ุงููููุญูููฐุฑู ุณูุจููุงูุฏู ุจูุงุจููููู ูููุงูููุชูููุ ุฐููู ู
ูููุฑู ู
ููู ุฏููููู ุบููุงููููููู ูููููููู ุทูุงูููุชูุ ููู
ู ุฐูุงูู ุฏูููโุบูุซููู ุนูุจูููุซู ุชูุฑูููฐุฏูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce masa, โKada ka ji tsoro, gama zan yi maka alheri ne saboda mahaifinka, Jonatan. Zan mayar maka da dukan gonakin kakanka, Saul. Kullum kuma za ka riฦa cin abinci a teburina.โ