2 Samuel 9:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mefiboshet ya rusuna ya ce, “Ni ne wa har da za ka kula da ni? Ai! Ni bawanka ne da bai ma fi mataccen kare daraja ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مٜىٰڢِبُواْشٜىٰتْ يَسَاكٜىٰ رُسُنَاوَ حَرْ ڧَسَا، يَثٜىٰ «نِے وَنٜىٰنٜىٰ حَرْ دَ ذَاكَ كُلَ دَنِے؟ أَيْ! نِے بَاوَنْكَ نٜىٰ دَ بَيْڢِے مَتَثّٜىٰنْ كَرٜىٰ دَرَجَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mefiboshet kuwa ya rusuna, ya ce, “Ni wane ne har da za ka kula da ni, ni da ban fi mataccen kare daraja ba?”