2 Thessalonians 1:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a ranar da zai dawo don a ษ—aukaka shi a cikin mutanensa masu tsarki, yฤƒ kuma zama abin banmamaki ga dukan waษ—anda suka gaskata. Wannan ya haษ—a har da ku, domin kun gaskata shaidar da muka yi muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ุฏูŽุงูˆูุงู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ฺŸูŽุฑู’ูƒูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุณูุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ุดูุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ูƒูู…ูŽ ุณููŠู ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูู†ู’ุณูŽุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุง ูŠูŽุง ุญูŽุทูŽ ุฏููƒู’ ุฏูŽูƒููˆุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูƒูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒูŽุชูŽุงุฏูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato, a lokacin da ya dawo, tsarkakansa su ษ—aukaka shi, duk masu ba da gaskiya kuma su yi al'ajabinsa a ranar nan, don kun gaskata shaidar da muka yi muku.