2 Thessalonians 1:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna wannan adduโa don sunan Ubangijinmu Yesu yฤ sami ษaukaka a cikinku, ku kuma a cikinsa, bisa ga alherin Allahnmu da na Ubangiji Yesu Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ุฐูุงุนู ุทููููููู ุณูููููู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุนููุณูููฐ ุนูุซูููููููุ ููู ููู
ู ุงููุทูููููููุงูู ุนูุซูููููุณูุ ุจูุณูุบู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ููู
ู ุฏู ุนูุจูููโุบูุฌู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don a ษaukaka sunan Ubangijinmu Yesu a cikinku, ku kuma a cikinsa, bisa ga alherin Allahnmu, da na Ubangiji Yesu Almasihu.