2 Thessalonians 1:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, a cikin ikkilisiyoyin Allah muna taฦ™ama game da daurewarku da kuma bangaskiyarku cikin dukan tsanani da gwaje-gwajen da kuke sha.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ู…ููˆ ูƒูŽู†ู’ู…ู ู…ููƒูœู‰ูฐ ุชูŽุงฺงูŽู…ูŽ ุฏูŽูƒููˆ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ ู…ูŽุงุณูุจูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฌูู…ู’ุฑูœู‰ูฐูˆูŽุฑู’ูƒู ุฏูŽ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ูƒู ุซููƒูู†ู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ฺŸูŽู†ูŽู†ู ุฏูŽ ุนูŽุฐูŽุงุจูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ุซููƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, mu kanmu ma taฦ™ama muke yi da ku a cikin ikilisiyoyin Allah, saboda jimirinku, da bangaskiyarku a cikin yawan tsananin da kuke sha, da ฦ™uncin da kuke a ciki.