2 Thessalonians 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku bar wani yฤ ruษe ku ko ta yaya, gama wannan rana ba za tฤ zo ba sai an yi tawayen nan an kuma bayyana mutumin tawayen nan, mutumin da aka ฦaddara ga hallaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ูููุงููู ููุฑููุทูููฐูู ูููุงู ุชูููููุงุ ุฏููุงูู
ููู ููููููู ุฑูุงูู ุจูุฐูุงุชู ุฐููุงู ุจูุ ุณููู ุงูููููู ุชูุงููููููฐูููููุ ุณูุฑููููู ุชูุงููููููฐ ููู
ู ููุจููููููุ ููุชููุงู ููููุฏู ุนููู ุดูุฑููู ุบู ูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku yarda kowa yฤ yaudare ku ko ta halin ฦaฦa, domin wannan rana ba za ta zo ba, sai an yi fanษarewar nan, sarkin tawaye kuma ya bayyana, wato, hallakakken nan.